4

(اللَّهُمَّ بِكَ أَصْبَحْنَا، وَبِكَ أَمْسَيْنَا، وَبِكَ نَحْيَا، وَبِكَ نَمُوتُ، وَإِلَيْكَ النُّشُورُ)

4-(Allahumma bika asbahna,wabika amsaina,wabika nahya,wabika namuutu,wa'ilaikan nushuru)

“Ya Ubangiji da kai muka wayi gari kuma da kai mukayi yammaci kuma dakai muke rayuwa, kuma da kai ne muke Mutuwa, kuma zuwa gareka zamu koma”,

4/12