(أَصْبَحْنَا وَأَصْبَحَ الْمُلْكُ لِلَّهِ، وَالْحَمْدُ لِلَّهِ، لاَ إِلَهَ إِلاَّ اللَّهُ وَحْدَهُ لاَ شَرِيكَ لَهُ، اللَّهُمَّ إِنِّي أسْأَلُكَ خَيْرِ مَا فِي هَذَا الْيَوم، وَخَيْر مَا بعدِه، وَأَعُوذُ بِك مِنْ شَرِّ مَا فِي هَذا اليَوم، وَشَر مَا بَعْدِه، اللَّهُمَّ إِنِّي أَعُوذُ بِكَ مِنَ الْكَسَلِ، وَالْهَرَمِ، وَسُوءِ الْكِبَرِ، وَفِتْنَةِ الدُّنْيَا، وَعَذَابِ الْقَبْر)
2-(Asbahna wa’asbahsal mulkulillahi,walhamdulillahi,la’ilaaha illallahu wahdahu laa shariika lahu,Allahumma inni as’aluka khaira khaira maa fii haazihillyum,wa khaira ma ba’adahaa,wa’auzu bika min sharri maa fii hazihillyum,wa sharra maa ba’adahaa,Allahumma anni a’uzu bika minal kasali,wal harami,wa suu’ul kibari,wa finatillaili,wa azabil qabri)
Mun wayi gari kuma mulki na Allah ne kuma godiya ta tabbata ga Allah Babu wani Ubangiji sai shi shi kadai bashida abokin tarayya kuma godiya tasa ce kuma mai iko ne akan komai Ubangiji ina rokon ka Alkairin wannan rana da alkairin abinda yake bayanta kuma ina neman tsarinka daga sharrin wannan rana da abinda yake bayanta Ubangiji ina neman tsarinka daga Kasala da Mummunan girman kai, Ubangiji ina neman tsarinka daga Azabar wuta da kuma Azabar Kabari.