10

(أَصْبَحْنَا عَلَى فِطْرَةِ الْإِسْلَامِ، وَكَلِمَةِ الْإِخْلَاصِ، وَدِينِ نَبِيِّنَا مُحَمَّدٍ - صَلَّى اللَّهُ عَلَيْهِ وَسَلَّمَ - وَمِلَّةِ أَبِينَا إِبْرَاهِيمَ حَنِيفًا، وَمَا كَانَ مِنْ الْمُشْرِكِينَ)

10-(Asbahna ala fidratil islam,wa dini nabiyyina Muhammadin-sallallahu alaihi wasallama,wa millati abina Ibrahima hanifa,wama kana minal mushrikina)

munwayi gari kan Addinin Musulunci da Kalmar tauhidi da Addinin Annabinmu Muhammad SAW da Tafarkin Manzonmu Annabi Ibrahim Wanda yake kan turbar daidai kuma bai kasance yana cikin Mushirikai ba)

10/12